![]() | |
---|---|
aspect in a geographic region (en) ![]() | |
Bayanai | |
Facet of (en) ![]() | Haƙƙoƙin yara |
Ƙasa | Azerbaijan |
Kundin Tsarin Mulki na Jamhuriyar Azerbaijan ya tabbatar da kare hakkin yara da wasu dokoki da dama. Hakkokin yara sun rungumi doka, zamantakewa da sauran batutuwan da suka shafi yara.[1]